Politics

BIDIYO: Cikin Bidiyon Yadda Gwamna Ganduje Ya Kaiwa Kwankwaso Ziyarar Ta’aziyar Rasuwar Yayan Sa

Yadda Gwamna Ganduje Ya Kaiwa Kwankwaso Ziyarar Ta’aziyar Rasuwar Yayan Sa

Yadda gwamna Ganduje na Jihar Kano ya ziyarci tsohon gwamnan Jihar, Kwankwaso yanzu haka a gidansa da ke Mil tara, domin yi masa ta’aziyyar rasuwar yayansa da ya rasu.

Gwamnan Yakai Ziyar Ne Da Safiyar Ranar Talatar 21-12-2021.

Tabbas Ganin Ganduje A Gidan Kwankwaso Ya Janyo Cece Kuce A Shafukan Sada Zumunta.

Tshohon Kwamishanan Gwamnan Wato, Mu’az Magaji Na Cewa.

“Saida bakin Alkalami ya bushe, sannan Yayana yake fara nuna alamar nutsuwa!
Da fatan Allah ya bashi kwarin zuciyar dorewa.

Sannan Yakara Da Wata Wallafar A Shafinsa Na Facebook Cewa.

“Da alamu mun fasa kwalbar da su ka sa Yayana a cikinta….naga mu’amalar sa da kalamansa sun fara canzawa.

https://youtu.be/eOyVF9-wL4Y

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button