Uncategorized

BIDIYO: Fitaccen Malamin Addinin Musulumci Sheikh Idris Abdulaziz Bauchi Yayi Magana Kan Kama Yaron Da Yai Rubutu Kan Matar Shugaban Kasa.

BIDIYO: Fitaccen Malamin Addinin Musulumci Sheikh Idris Abdulaziz Bauchi Yayi Magana Kan Kama Yaron Da Yai Rubutu Kan Matar Shugaban Kasa.

Fitaccen Malamin Addinin Musulimci Sheikh Idris Abdulaziz Bauchi, Yayi Magana Kan Batun Kama Yaron Da Ya Wallafa Rubutu A Shafin Twittwr Kan Matar Shugaban Kasa.

Cikin Wani Karatu Da Ya Saba Gabatarwa A Majalisin Sa, An Jiyo Inda Malamin Yake Tsokaci Dangane Da Kamun Da Matar Shugabam Kasa Tayiwa Aminu Adamu.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon A Kasa, Malamin Yace Anci Mutumcin Yaron Kuma An Saba Dokar Kasa.

Inda Yace A Dokan Kasa Babu Sashin Da Ya Baiwa Matar Shugaban Kasa Ikon Sakawa A Kama Mata Wani Har A Kulle Shi Tsawon Kwanaki.

Inda Ya Kara Da Cewa, Ko Yan Sanda Suka Kama Mutum To Babu Dokar Da Tace Su Wuce Awa 24 Basu Kaishi Kotu Ba.

Mallam Yace Kafin Mika Yaron Kotu saida Aka Karya Dokoki Da Yawan Gaske Ciki Harda Tsare Yaron Wajen Kwanaki 10 A Kulle.

Mallamin Ya Cigaba Da Cewa Matar Shugaban Kasa Bata Da Wani Iko Na Sakawa Ko Hanawa A Dokar Kasa, Ita Macece Kamar Kowa A Tsarin Dokar Kasa.

Ga Bidiyon Ku Kalla 👇👇👇👇👇👇

https://youtu.be/G_SWfywtP4E

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button