News

BIDIYO: In Allah Ya Yarda Kafarki Sai Ta Rube An Yanketa Inji Lubabatu Abubakar Daga Jahar Kaduna

BIDIYO: In Allah Ya Yarda Kafarki Sai Ta Rube An Yanketa Inji Lubabatu Abubakar Daga Jahar Kaduna

Cikin Fushi Da Nuna Bacin Rai Matasa Na Cigaba Da Nuna Fushin Su A Shafin Tiktok Kan Kama Matashi Da Aisha Tai.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Wannan Bidiyon, Nanma Wata Budurwa Ce Wadda Ta Wallafa Bidiyon Martani A Shafin Ta Na Tiktok.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyon Budurwar Ta Nuna Fushin Ta Kan Kama Matashin Da Matar Shugaban Kasa Tasa Akayi.

Inda Tace Sumama Anci Kudin Talamawa Anyi Kiba, Takuma Baiyana Sunan ta Cewa Sunan Ta Lubabatu Abubakar Daga Kaduna State.

Budurwar Ta Kara Da Cewa Ashe Gwamnatin Ku Ta Iya Bin Diddigin Mutum Duk Inda Yake Su Kuma Shi, Amma Abin Kunya Sun Kasa Kama Bello Turji.

Kuma Wani Abin Kunyan Shine Kinsa Wannan Shirgegen Kafar Taki Kin Daki Dan Mutane, Kuma Ina Miki Fatan Kar Kafar Ta Gyaru A Cewar Budurwar.

Badai Ita Kadai Bace Ta Wallafa Ire Iren Wannan Bidiyo A Shafukan Sada Zumunta Musamman Ma Na Tiktok.

Wanda Har Yanzu Ana Cigaba Da Samun Mutane Dake Fitowa Suna Baiyana Ra’ayoyin Su Akan Wannan Batu.

Yayin Da Wasu Ke Kallon Abinda Aisha Tai A Matsayin Rashin Kyautawa Da Nuna Kawaici.

Inda A Gefe Guda Kuma Wasu Naganin Hakan A Matsayin Shine Matakin Da Ya Dace, domin Tauna Tsakuwa Dan Aya Taji Tsoro.

Gadai Bidiyon Ku Kalla 👇👇👇

https://youtu.be/7yYAfWmYBOM

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button