News

BIDIYO: Naji Dadi Da Kafar Aisha Buhari Ta Karye Kuma Insha Allahu Bazata Gyaru Ba Sai An Yanke- Inji Aminu BBC

BIDIYO: Naji Dadi Da Kafar Aisha Buhari Ta Karye Kuma Insha Allahu Bazata Gyaru Ba Sai An Yanke- Inji Aminu BBC

Wani Matashi Mai Suna Aminu bbc Ya Wallafa Wani Bidiyo A Shafinsa Na Tiktok.

Wanda Acikin Bidiyon Aka Hango Matashin Yana Rawa Cikin Farin Ciki Tare Da Shewa Yana Cewa.

Wallahi Yaji Dadin Abinda Ya Faru Da Matar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Wanda Yace Kafarta Ta Karye Kuma Insha Allahu Bazata Gyaruba.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyon Dake Kasa, Matashin Ya Kara Da Cewa, Insha Allahu Sai Tatenos Ta Shiga Kafar An Yanke.

Matashin Mai Suna Aminu B.b.c a shafin Tiktok acikin bidiyon da ya wallafa yake cewa,

Mama haushi takeji takusa barin villa shi yasa take huce haushinta akan karamin yaro saboda yayi postin

Gadai bidiyon nan ku kalla

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://youtu.be/dw7D6sdxFWk

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button