News

BIDIYO: Wata Budurwa Ta Sake Yiwa Aisha Buhari Zagin Babban Bargo A Shafin Ta Na Tiktok.

BIDIYO: Wata Budurwa Ta Sake Yiwa Aisha Buhari Zagin Babban Bargo A Shafin Ta Na Tiktok.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Wannan Bidiyon Dake Kasa, Wata Budurwa Mai Suna Hafsatgembu1.

Tayi Wasu Kalamai Zafafa Akan Matar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Kan Kamun Da Tasa Akaiwa Aminu.

Budurwa Ta Wallafa Cewa Itama Tana Jira Azo A Kamata, Saboda Tana Goyan Bayan Kalaman Yaron.

Inda Ta Kara Da Cewa, Ai Yaron Ba Karya Yayi Ba Abinda Ya Fada Gaskiya Ne Aisha Buhari Kudin Talakawa Taci Tai Bul Bul Acewar Budurwar.

Kuma Tace Kafin Su Hau Kan Mulki Ai Bahaka Take Ba Ita Da Mijinta Buhari.

Tum Bayan Kama Aminu Kan Wannan Kalaman, Muyane Da Yawa Sun Fito Sinyi Tsokaci Akai.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

https://youtu.be/nsKkuaSNyj4

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button