
Gwamnatin indiya na cigaba da rusa gidajen musulmi, masu rajin kare Annabi (SWA).
Annabi Muhammadu (S.A.W) Uwa da Uba fansa gareka..

Dubban Al’ummar musulmi sun gudanar da zanga-zanga a kasar India ๐ฎ๐ณ Pakistan ๐ต๐ฐ da Bangladesh ๐ง๐ฉ
Saboda wasu kalaman batanci da wasu Jagororin Jam’iyar BJP sukayi a kasar ta India. Tare da kiran duk musulmin Duniya da su kauracewa sayan kayan kasar ta India.
tuni dai jam’iyar ta dakatar da wanda sukayi wannan batanci don tsoron gudun me xaije ya dawo…
Haka Shugabannin musulmin duka duniya sun cigaba da zazzafan martani da Allah wadai tare da Umartar Ambasadodinsu da kada su bar wannan abun ba tare da martani akaiba kasashen sun hada da Saudi ๐ธ๐ฆ Oman ๐ด๐ฒ Dubai ๐ฆ๐ช Jordan da sauran wasu Kasashen Africa irin Senegal ๐ธ๐ณ Mali ๐ฒ๐ฑ da jamhuriyar Chad ๐น๐ฉ
Allah ya karawa Manzon Allah (S.A.W) daraja
Gwamnatin indiya na cigaba da rusa gidajen musulmi, masu rajin kare Annabi (SWA).