Kannywood News

BIDIYO: Gwamnatin Nijar πŸ‡³πŸ‡ͺ Ta Kama Mawakin arewacin Nigeria Mr.442 Da Tawagar Sa A Kasar Da Mummunar Laifi.

BIDIYO: Gwamnatin Nijar πŸ‡³πŸ‡ͺ Ta Kama Mawakin arewacin Nigeria Mr.442 Da Tawagar Sa A Kasar Da Mummunar Laifi.

Gwamnatin Nijar Ta Kama Mawakin Arewacin Nigeria Mr 442, Shida Abokan Aikin sa a kasar.

Kamar Yadda Daya Daga Cikin Abokan Aikin Sa Murja Ibrahim Kunya Ta Wallafa A Shafinta Na Tiktok Cewa.

An Kama Mawakin Ne, Da Laifin Da Ya Saba Da Dokar Kasar, Cikin Kuwa Harda Zargin Leqen Asiri.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyon Dake Kasa, Murja Tace Su 442 Sunyi Badda Kama Da Nufin Yin Passport Din Nijar Zuwa Kasar Waje.

Acikin Badda Kamar Sun Aske Gashin Kansu, Tare Da Yin Shiga Irin Ta Yan Nijar Da Nufin Mallakar Katin Shaidar Zama Yan Kasar.

Asirin Su Ya Tonu An Kuma Kamasu, Yanzu Haka Suna Hannun Jami’an Kasar, Kuma Ana Cigaba Da Kama Duk Wanda Yai Kokarin Fitar Dasu.

Ku Kalli Cikakken Bidiyon

https://youtu.be/31qD0qSIZ10

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button