Politics

BIDIYO: Rikici Ya Barke Tsakanin Bola Ahmad Tunubu Da Shugaba Muhammadu Buhari.

BIDIYO: Rikici Ya Barke Tsakanin Bola Ahmad Tunubu Da Shugaba Muhammadu Buhari.

Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Wannan Wannan Bidiyon, Wanda Abis Fulani Yayi Tsokaci Akai.

Inda Acikin Bidiyon Yake Cewa, Musabbabin Rikicin Nasu Baya Rasa Nasaba Da Inda Baba Buhari Yake Cewa.

Kowanne Dan Nigeria Ya Zabi Wanda Yake So Daga Kowacce Jam’iyya Yake.

Wannan Furuci Da Buhari Yai Ya Tayar Da Kura Tare Da Haifar Da Cece Kuce A Siyasar Kasar.

Acikin Bidiyon Abis Fulani Ya Kawo Hujjoji Da Dama Wadanda Suka Nuna Ba’a Ga Muciji Tsaakanin Bangarorin Biyu.

Gadai Bidiyon Ku Kalla.

https://youtu.be/3r0kW7y1XSk

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button