Kannywood News

BIDIYO: Idan Na Mutu Banga Maryam Yahaya Ba Bazan Iya Kwanciyar Kabari ba

BIDIYO: Idan Na Mutu Banga Maryam Yahaya Ba Bazan Iya Kwanciyar Kabari ba

Wani Masoyin Jaruma Maryam Yahaya, Wanda Ya Baiyana Tsan Tsan Kaunarsa Ga Jarumar A Shafukan Sada Zumunta.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Wannan Bidiyon Dake Kasa, Matashin Bayyanawa Duniya Cewa.

Idan Har Na Mutu Banga Masoyyiyata Maryam Yahaya Ba Bazan Iya Kwanciyar Kabari ba.

Wani matashi wanda ya riga ya tsunduma cikin soyayyar Jarumar Kannywood Maryam Yahaya ya bayyana kudirinsa na cewa idan har ya mutu baiga jarumar ba to tabbas bazai iya Kwanciyar Kabari ba.

Dama dai matashin ya dade yana neman inda zai hadu da jarumar amma hakan bata samu ba, har kano yaje amma dai bai samu Ganin ta ba.

Shi yasa ya fito ya bayyana kudirinsa koda Jarumar zataji ta taimaka masa.

https://youtu.be/vaaAU-ss6ms

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button