Kannywood News

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Yanzu Yanzu Fitaccen Mawakin Hausa Aminu Abubakar Ladan Alan Waka Yayi Mummun Hatsarin Mota.

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Yanzu Yanzu Fitaccen Mawakin Hausa Aminu Abubakar Ladan Alan Waka Yayi Mummun Hatsarin Mota.

Fitaccen Mawakin Hausa Aminu Abubakar Ladan Wanda Akafi Sani Da Alan Waka Yayi Hatsarin Mota.

Kamar Yadda Mawakin Ya Wallafa A Shafinsa Na Sada Zumuntar Instagaram Da Facebook.

Mawakin Ya Baiyana Cewa, Hadarin Ya Afku A Jiya Litinin 1-11-2022, inda yace hatsarin Ya Tsaya Ne A Iya Abin Hawan su.

Hatsarin da ya ritsa da Alan Waka amma ya ฦ™are akan abin hawa muna jaddada godiya ga Allah A Cewar Alan Waka.

Mutane Da Yawa Ne Suka Jajantawa Mawakin Tare Da Addu’ar Allah Ya Kara Kiyayewa A Nan Gaba Amin.

Anan Muma Muke Addu’ar Ubangiji Allah Ya Kiyaye Mu Baki Daya Sukuma Ya Mayar Da Abinda Aka Rasa Amin

Kushiga Nan ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ Dan Karin Bayani

https://youtu.be/Dy0wer9MjMo

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button