Daddy Hikima (Abale) ya Angonce da sabuwar Mota wadda babu mai irinta a kaf Kannywood

Fitaccen jarumin nan wanda tauraruwar sa take kan haskawa a yanzu wato Daddy Hikima wanda wasu sukafi sani da suna Abale ko kuma Ojo.

Ya angwance da sabuwar motar shi wadda babu mota mai kirar tashi a kaf cikin masana’antar Kannywood a yayin da ake da shiga Shekarar 2023.

Ko a kwanakin baya mun bayyana muku cewa Jarumin yana daya daga cikin jaruman Kannywood da sukafi samun kudade a cikin masana’antar ta Kannywood a shekarar 2021 zuwa 2022.

Ga dai hotunan motar kamar yadda tsohuwar jaruma Rashidat Mai Sa’a ta wallafa a shafin ta na Instagram.

Click Here To Drop Your Comment