News

BIDIYO: Bidiyon Ziyarar Da Dauda Kahutu Rarara Yakaiwa Mahaifiyar Abokinsa Marigayi Alhajì Rabilu Musa Ibro

BIDIYO: Bidiyon Ziyarar Da Dauda Kahutu Rarara Yakaiwa Mahaifiyar Abokinsa Marigayi Alhajì Rabilu Musa Ibro

Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Ya Kaí Ziyarar Girmamawa Wajén Mahaifiyar Abokinsa Marigayí Alhajì Rabilu Musa Ibró.

Fitaccen Mawakin Siyasa Dauda Kahutu Rarara, Yakai Ziyara Ga Mahaifiyar Abokinsa Ibro.

Rarara Wanda Yanzu Haka Ke Takun Saka Da Gwamnan Jahar Kano Abdullahi Umar Ganduje.

Akan Dambarwar Siyasa Dakuma Bukatar Kashin Kai, Wadda Har Hakan Ke Barazana Ga rushe Gidan Mawakin Dake Kano.

Jama’a Dai Na Cewa, Mawakin Yayi Gudun Boye Kai Daga Kano Izuwa Jahar Kaduna Sakamakon Ganin Hoton shi Da Akai Da Dan Takararar Gwaman Jahar.

Kwatsam Ana Tsaka Da Wannan Tirka Tirka Ne Sai Aka Ga Hotunan Mawakin A Jahar Kano Yakai Ziyara Ga Mahaifiyar Rabilu Musa Ibro.

Rabilu Musa Ibro Abokin Rarara Ne Tun A Shekarun Baya, Kuma Tafiyar Su Daya A Siyasa Dama Masana’antar Ta Kannuwood

Ya Allah Ka Jiƙan Rabilu Musa Ibró Da Rahama. Amin

https://youtu.be/m3nK2mPZ_vs

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button