News

BIDIYO: Ina Fita Talla Ne Saboda Babu Mai Ba Ni, Cewar Wannan Datijuwa

Ina Fita Talla Ne Saboda Babu Mai Ba Ni, Cewar Wannan Datijuwa

Na hadu da wata Baiwar Allah (Gyatuma) tana tallan kayayyaki a karkashin gadar Dantata kusa da Ofishin Glo dake Murtala Muhammad Way, Kano.

Na ce Baba ya kike iya yin tallan nan ga rana, tace Yaro babu mai bani.

Idan Allah yasa ka bi hanyar kuma kana da Hali ka nemeta ka temaka mata da abunda Allah ya hore maka.

Allah ya taimake mu baki daya.

Daga Abdulwahab Sa’id Ahmad

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button