News

INNALILLAHI..: Yadda Aka Konawa Hausawa Wajen Sana’ar Su A Jahar Imo Kuma Ana Binsu Da Harbi

INNALILLAHI..: Yadda Aka Konawa Hausawa Wajen Sana’ar Su A Jahar Imo Kuma Ana Binsu Da Harbi

Halin da Hausawa suke ciki a jihar Imo bayan masu iko sun kasa tsare rayuka da dukiyarsu.

Shugabannin Arewa sun yi shiru, Media ta yi shiru, babu sakon jaje daga fadar Shugaban Kasa balle ayi batun daukar mataki

Don haka ‘yan Arewa har yanzu baku da ‘yanci A Kudancin Kasar Nan Kuma A Yankin Nakuma Baku Da Katabus.

A Cewar Datti Assalafy Wanda Ya Wallafa A Shafinsa Na Sada Zumuntar Facebook.

A Jiya Ne Dai Aka Tashi Da Ganin Wani Guntun Bidiyo, Wanda Acikin Bidiyon Aka Hango Shagunan Yan Arewa Naci Da Wuta.

Inda Mai Daukar Bidiyon Ke Cewa, Inyamurai Kabilar Ibo Sun Kone Mana Dukiyoyin Mu, Da Inda Muke Neman Abinci.

Har Yakara Da Cewa Suna Binsu Cikin Daji Suna Musu Kwacen Dan Abinda Suka Tsere Dashi Na Abubuwan Da Basu Ida Konewa Ba.

Muna rokon Allah Ya basu mafita na alheri

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button