News

BIDIYO: Jami’an Tsaro Sunyi Nasarar Cafke Wata Mata Ɗauke Da Harsashen Bindiga Zuwa Jihar Katsina

Jami’an Tsaro Sunyi Nasarar Cafke Wata Mata Ɗauke Da Harsashen Bindiga Zuwa Jihar Katsina

DAGA Malam Muhammadu Aminu Kabir

An kama wannan matar ne a jihar Katsina ɗauke da harsasai wadda tayo safarar su daga jihar Bauchi zuwa Katsina.

“Al’amarin rashin tsaron nan Allah ne kawai yake tsare mu.

Muna ƙara Addua duk wanda yake da sa hannun wajen hana Al’umma zaman lafiya, Allah ya kama shi ko wanene, Allah ya san su mu bamu sansu ba muna roƙon Allah ya tona masu asiri, Allah ya kama su irin kamun shi alfarmar Sayyadina Rasullullahi Sallallahu Ta’alah Alaihi Wasallam Amin.”

Allah ya ƙara zaunar da ƙasar mu lafiya Amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button