Wata Sabuwa Ana Wata Ga Wata Yau Jaruma Ummi Rahab Ta Hadu Da Mahaifinta

Jaruma Ummi Rahab Ta Hadu Da Mahaifinta A Saudiya Mai Suna Rahab.

Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Bidiyon Dake Kasa Jarumar Ta Wallafa Ne A Shafinta Na Sada Zumunta Cikin Bidiyon Da Ta Dauka Tare Da Mahaifin Nata.

Sun Dai Dauki Bidiyon Ne A Wani Wajen Shaqatawa Dake Kasar Saudiya Bayan Kammala Ibadar Umara Da Takaita Saudiyan.

Mahaifinta Nata Abdur Rahab Balarabe Ne Kuma Dan Asalin Kasar Saudiyan.

Ga Bidiyon Nan Ku Kalla

Click Here To Drop Your Comment