Religion

BIDIYO: Manzon Allah yacemin duk meson tsira a wajen Allah to ya shiga Tijjaniyya – Sayyada Aina’u Nijar

Manzon Allah yacemin duk meson tsira a wajen Allah to ya shiga Tijjaniyya – Sayyada Aina’u Nijar

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Dake Kasa, Sayyada Aina’u ta bada labari dakuma yadda ta gamu da manzon Allah.

Ciki Kuwa har ya bata sako ga al’ummar musulmi game da darikar tijjaniyya tare da gargadi ga yan haqiqa

Sayyada Aina’u yar asalin Jamhuriyar Nijar wacce batada aiki sai koya da karatun alkur’ani me girma ta bamu labarin yadda ta gana da Annabi Muhammad (SAW).

Ga Bidiyon Nan Ku Kalla Kai Tsaye Daga Bakinta

https://youtu.be/D5ZXfCr-FP8

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button