Kannywood News

BIDIYO: Jarumi Rabi’u Ibrahim Daushe Zaiyi Wuff Da Amaryarsa Jarumar Kannywood Zarah Muhd Diamond

 

BIDIYO: Jarumi Rabi’u Ibrahim Daushe Zaiyi Wuff Da Amaryarsa Jarumar Kannywood Zarah Muhd Diamond

Wasu Hotunan Biki Da Suka Karade Shafukan Sada Zumunta Na Fitaccen Jarumi Daushe.

Tare Da Fitacciyar Jarumar Kannywood Zarah Muhd Diamond Wanda Jarumi Kuma Mai Bada Umar Falalu A Dorayi Ya Wallafa Sun Jawo Cece Kuce.

Hotunan Dai Wanda Sukai Kama Da Irin Hotunan Nan Na Kafin Aure, Wanda A Turance Ake Cewa Preewedsing Picture.

Wasu Jaruman Sun Wallafa Hotunan Tare Da Yiwa Jarumi Daushe Fatan Alkhairi Da Addu’ar Allah Ya Bada Zaman Lafiya.

Saidai Har Yanzu Babu Wani Tabbaci Na Cewa Dagaske Auren Zaiyi.

Kasancewar Jaruman Kannywood Da Yawa Sun Saba Yin Hoto Irin Wannan Kamar Aure Zasuyi Sai Daga Baya Aga Ba Auren Bane Wani Fim Ne Daban.

Bayan Bibiya Da Mukayi Munci Karo Da Postin Din Da Jarumi Falalu A Dorayi Yayi Akan Wadannan Hotunan.

Inda Ya Wallafa Cewa.

Allah ya sanya alkairi, Ya nuna mana lokacin. 😍😍😍😍😂😂😂😂

Rabi’u Ibrahim Daushe @realdaushe
&
Zarah Muhd Diamond @diamond_zarah___

#GidanBadamasi
#GidanBadamasiSeason5

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button