Religion

Bidiyon Sheikh Balalau yana buga kwallon kafa ya bar baya da kura

Bidiyon Sheikh Balalau yana buga kwallon kafa ya bar baya da kura

Bidiyon fitaccen Malamin Addinin Musulimcin nan kuma babban jigo a bangaren Izala Sheikh Balalau ya bayyana.

Acikin Bidiyon An Hango Shehin Malamim yana buga tamola ko kuma muce kwallon kafa tare da wani yaro Wanda ake zaton ɗansa ne.

Sai dai bullar bidiyon keda wuya mutane daga bangaru daban-daban ake ta sukar Malamin.

Duba da yanayin malamai da dama na bangaren Izalar sun kyamaci hakan wasu har haramtawa sunyi.

Haka dai mutane da dama sukaci gaba da bayyana ra’ayoyin su akan hakan.

Ga bidiyon ku kalla anan kasa.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button