Kannywood News

BIDIYO: Wannan Itace Faifan Bidiyon Da Tasa Ganduje Ya Kama Mubarak UniquePikin

Wannan itace Faifan bidiyon Da tasa Ganduje Ya Kama Mubarak UniquePikin

Wannan itace Faifan bidiyon tasa Ganduje Ya Kama Mubarak UniquePikin

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Wannan Bidiyo, Da Ya Fusata Gwamnan Kano Harma Yakai Ga Yasa An Kama Daya Daga Cikin Jaruman Tiktok Wato Mubarak Unuqie Pkin

Kamar dai Yadda Kowa Ya sani Gwamnatin jahar kano ta kama dan TikTok Mubarak UniquePikin abisa laifin cin zarafi da yayiwa gwamnan jahar kano shida Iyalansa.

Hakan yasa aka kamashi wanda harma yanzu an turashi izuwa gidan yari.

Lamarin Da Yasa Mutane Da Dama Suka Cika Da Mamakin Yadda Gwamnan Jahar Kano Baya Jure Adawa Komai Kankantar TA.

Sai Dai A Gefe Guda Kuma Wasu Na Ganin Wannan Bidiyo Da Kalaman Da Akai Aciki Yafi Karfin Adawa.

Inda Suka Alakanta Shi Da Cin Mutumci Zalla, Tare Da Cewa Gwanda Da Akaiwa Yaron Haka.

Gadai Bidiyon Nan Ku Kalla

https://youtu.be/k0HvlNvlrUA

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button