News

BIDIYO: Kambum Sarautar Kyau Na Kaina, Kuma Babu Yadda Aka Iya, Martanin Shatu Garku

BIDIYO: Kambum Sarautar Kyau Na Kaina, Kuma Babu Yadda Aka Iya, Martanin Shatu Garku

Cikin wani dan gajeren bidiyo da akai hira da sarauniyar kyau ta nigeria shatu garko.

Ta Maida Martani ga masu cece kuce kan sarautar kyau da ta lashe a nigeria.

Shatu ta bayyana yadda tai ta ganin sakonnin mutane na cewar Abinda tai ya saba shari’a.

Sai dai tace sam bata amsawa ko mutum daya ba daga cikin masu tura mata da sakon.

Inda ta kara da cewa “kambum sarautar kyau na kaina kuma babu yadda aka iya.

Gadai bidiyon nan ku kalla

https://youtu.be/80CqA_epI6w

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button