News

BIDIYO: Wata babban mota kirar lagziriyos ta kama da wuta ana tsaka da tafiya, bayan ta yo dakon fasinja a kasar Zambia.

Suddan Yadda Babban Mota Cike Makil Da Fasinja Ta Kama Da Wuta

Daga Barrista Nuraddeen Ismaeel

Wata babban mota kirar lagziriyos ta kama da wuta ana tsaka da tafiya, bayan ta yo dakon fasinja a kasar Zambia.

Kamwan babban motan da wuta, direban shine ya fara fitowa daga motar domin Neman gudun muwa daga wurin mutane.

Hakan ya kara bude wani sabon faifai ne, ganin yadda kafin ace kwabo an iya hango fasinjojin yadda suke ta firfitowa ta tagan babban Motan, duba ga yadda bakin kofar motar ta fara ci da wuta ba hanyar fita.

Amma a cigaba da bamu rahoto ya tabbatar mana ce wa, ba a rasa rai na ko mutum guda ba, amma an samu wadanda suka samu rauni wurin gudun kwatan rai daga fitowa babban motan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button