News

BIDIYO: Kashe Wannan Dalibar Da Aka Yi Ta’adanci Ne, Ba Aikin Annabi Bane ~ Wani Matashi

Kashe Wannan Dalibar Da Aka Yi Ta’adanci Ne, Ba Aikin Annabi Bane ~ Wani Matashi

Shifa Addinin Musulunci ba addinin kara zube bane, yana da dokoki da ƙa’idoji. Duk kyan aikin da kai acikin Addinin indai bakabi ƙa’idar da mai addinin ya tsara maka ba, to aikin banza kai.

Ɗaukar doka a hannu, abisa kowanne irin laifi bazai taɓa zama hanyar samar da zaman lafiya tsakanin Al’umma ba, shi kuma Musulunci gaba ɗayan sa Addinin zaman lafiya ne bana ta’addanci ba.

Zaka iya ganin kamar maganata tai tsauri, amma kome zakace gaskiya ce. Abinda akai a Sakkwato ba koyarwar Annabin da ake gani anyi domin sa bane, shima bazai maraba da ɗaukar doka a hannu ba.

Ga Bidiyon Kamar Yadda Zaku Gani

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button