News

BIDIYO: Ku Kalli Wata Budurwa Yan Nigeria Mai Shekaru 26 Dake Sana’ar Aikin Tukin Babbar Motar Tankar Mai.

BIDIYO: Ku Kalli Wata Budurwa Yan Nigeria Mai Shekaru 26 Dake Sana’ar Aikin Tukin Babbar Motar Tankar Mai.

Wata budurwa ‘yar Najeriya mai shekaru 26 mai suna Yemi tana tukin tankar mai.

Babban Abin Mamakin Ma Shine Ita Dai Wannan Budurwa Ta kasance tana aikin tun tana yar shekara 21.

Wani mutum da ya gamu da ita a lokacin da take tukin harma ya dauki hotunan kuma ya yada a yanar gizo Ya, yana mai cewa.

ya kadu matuka da ganin wata budurwa Tana Tuka Wata Babbar wata babbar motar Tankin Mai.

An ce matar dai ta ƙudurta tana da aiki tuƙuru. Ta kasance abin sha’awa ga mutane da yawa.

Tabbas Wannan Lamari Ya Baiwa Mutane Da Yawa Mamaki Kasancewar Ba Kasafai Aka Fiye Ganin Mace Na Tukin Babbar Mota Ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button