BIDIYO: Ku Kalli Yadda Aka Kama Matashin Dake Zina Da Yan Mata Da Matan Aure Da Sunan Firodusan Kannywood

Dubun Wani Matashi Ta Cika Bayan Da Aka Kamashi Yana Amfani Da Sunan Firodusan Kannywood Yana Aikata Zina Da Yan Mata.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Dake Qasa, Shidai Wannan Matashi Ya Kware Wajen Yaudaro Yan Mata Yana Lalata Dasu.

Ba Iya Ga Yan Mata Kadai Ba Harda Matan Aure. Da Sunan Cewar Zai Saka Su A Harkar Fim.

Matashin Kanyi Amfani Da Sunan Babban Firodusan Kannywood Abubakar Mai Shadda.

Gadai Bidiyon Ku Kalla Anan 👇👇

 

Click Here To Drop Your Comment