News

BIDIYO: Mahaifina Ne Ya Tabamin Nonowa, Yayi Min Fyade, Kuma Ya Zubamin Borkono A Gabana – Aisha

Mahaifina Ne Ya Tabamin Nono, Yayi Min Fyade, Kuma Ya Zubamin Borkono A Gabana – Aisha

Tun Farko Ina Zuwa Makaranta ne, Babun Mu Yana Zargina Da Cewa Ne Ina Bin Maza, Kuma Alhalin Ni Tsakanina Da Allah Babu Wanda Nake Bi inji Aisha.

Inda Ta Cigaba Da Cewa, Ya Fara Dukana Yana Taba Nono Na Yana Cewa “Gashi Gashi Nonuwa Na Duk Sun Zube Ina Bin Maza Ne,

Da Zai Dakeni Sai Yace In Tube Kayana, Yasani Na Kwanta Ya Cewa Matarsa Ta Bashi Bargo, Yace In Kwanta Yasamin Barkono Sai Shima Yai Amfani Dani.

Sai Naji Suna Magana Dashi Da Kakana Da Kanwar Baban Mu, Tana Cewa Shi Da Kanshi Zaizo Ya Kashe Ni.

Nikuma Naji Tsoro Nabar Gidan Naje Gidan Mamana, Mamana Tace Ita Bazata Iya Rikeni Ba, Nikuma A Haka Na Rasa Wanda Zai Rikeni.

Har Na Samu Gurin Namiji Na Fara Zuwa, Nake Zaune A Gurinsa.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Dake Kasa, Wanda Kungiyar Rigar Yanci Ta Wallafa Tare Da Nemawa Yarinyar Taimakon Al’umma Dan Kulawa Da Rayuwarta Dama Sauran Wadanda Kungiyar Ke Kula Dasu

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button