News

Shahararren Malamin Addinin Musulunci Sheikh Giro Argungu Ya Zubar Da Hawaye Lokacin Dayake Hudubar Juma’a

Shahararren Malamin Addinin Musulunci Sheikh Giro Argungu Ya Zubar Da Hawaye Lokacin Dayake Hudubar Juma’a

Daga: Comrade Musa Garba Augie

Sheikh Dr, Abubakar Giro Argungu, ya zubar da hawaye lokacin da yake mika sakon ta’aziyar Hanifah wadda akayi garkuwa da’ita akayi mata kisan gilla a lokacin da malamin yake gabatarda huduba a masallacin juma’a

Haka zalika malamin yayi kira ga gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin H.E Abdullahi Ganduje da ta gaggauta daukar matakin hukunta wadannan marasa imani a shari’ance kamar yadda addini yatanada

Sheikh Dr, Abubakar Giro Argungu ya gabatar da ta’aziyar sa zuwa ga iyayen wannan yarinya Allah ya basu
hakurin rashin ta, Allah ya gafarta mata, Allah yayi mata rahama.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button