Kannywood News

BIDIYO: Matar Da Hamisu Breaker Zai Aura Tace Umar M. Shareef Da Adam A. Zango Da Ahmed Musa Suyi Hakuri Da Gulamar Su.

BIDIYO: Matar Da Hamisu Breaker Zai Aura Tace Umar M. Shareef Da Adam A. Zango Da Ahmed Musa Suyi Hakuri Da Gulamar Su.

Cikin Wannan Bidiyon Da Matar Da Mawaki Hamisu Breaker Zai Aura Ta Sa, Ta Nemi Da Umar M. Shareef Da Ahmed Musa Da Sauran Maneman Ta Suyi Hakuri.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon, Budurwar Tace, Tana Da Manema Da Yawa Ciki Kuwa Harda Yan Siyasa Da Yan Kasuwa Dama Yan Kannywood.

Haka Zalika Harda Wanda Sukayi Mata Alkawuran Manyan Kudade Da Gidaje Da Motaci.

Amma Bata Zabi Kowa Ba Sai Hamisu Breaker, Saboda Irin Wahalar Da Taga Yana Sha A Soyayyar Da Yake Yi Mata.

A Tattaunar Da Budurwar Tayi Da Jarumar Shirin Fim Din Gidan Badamasi Wato Umma Shehu Wadda Akafi Sani Da Zuli.

Ta Bukaci Da Umma Shehu Ta Isar Da Wannan Albishir Din Ga Mawaki Hamisu Breaker Cewar In Dagaske Yake To Ya Fito.

Domin Duk Wahalar Da Dangoto Da Abdussamad Bua Da Mudassir Gallery Da Su 69 Da Umar M. Shareef Keyi Duk Abanza Sukeyi.

Ta Riga Ta Gama Zabansa A Matsayin Wanda Zata Aura Dan Haka Sai Ya Garzayo Yazo Ayi Maganar Aure.

A Bangaren Yan Siyasama Suna Nan Suna Kai Ruwa Rana, Ciki Kuwa Harda Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso Amma Duk Tayi Watsi Dasu.

Gadai Bidiyon Nata Ku Kalla.

https://youtu.be/PKzlgwrRWzA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button