Kannywood News

Yanzu Yanzu Auran Ahmad Ali Nunu Da Ummi Umar Ya Bada Mamaki Kalli Video Shagalin Bikin Kai Tsaye

Yanzu Yanzu Auran Ahmad Ali Nunu Da Ummi Umar Ya Bada Mamaki Kalli Video Shagalin Bikin Kai Tsaye

Wani rahoto da muke samu yanzu-yanzu dangane da bikin Ahamd Ali Nuhu Da Ummi Umar.

Biyo bayan baiyanar wannan batu na bikin Ahmed Ali Nuhu Damuma Ummi Umar Wanda Yanzu Haka Ya Dauki Hankulan Yan Kannywood.

Wannan Biki Dai Anata Shirye Shiryen Gabatar Dashi Da Zarar Ahmed Din Ya Kammala Daukar Horo A Kulob din Manchester.

Idan Dai Baku Manta Ba, Ahmed Ali Nuhu Ya Tafi Birnin Manchester Domin Daukan Horo A Kulub Din Domin Zama Dan Ball.

Ahmed Ali Nuhu Yasha Baiyana Cewa, Bashi Da Wani Buri Da Ya Wuce Da Ya Zama Fitaccen Dan Ball A Duniya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button