Uncategorized

BIDIYO: Matasa Sun Bankawa Karuwa Wacce Ta Wulakanta Al-Qur’ani wuta a legas

Matasa Sun Bankawa Karuwa Wacce Ta Wulakanta Al-Qur’ani wuta a legas

Daga Barista Nuraddeen Isma’eel

“Rundunan ‘Yan sandan jihar legas, ta gurfanar da mutum 3 ” Yan asalin Arewa a gaban kotu bisa kama su dumu-dumu da laifin kona Hannah Saliu, wacce tayi fice a wurin harkan banza da manzan banza a legas, bisani laifinta shine wulakanta Al-Qur’ani mai girma da tayi a cikin dakin data kama a hotal.”

“Majiyarmu ya kara bayyana mana cewa! An kama Hannah ce bayan ta bukaci wani matashi daya zo a domin yin lalata da ita, inda har ta kama daki a hotal, toh” rahoton yacigaba da cewa! A cikin wannan dakinne Hannah ta yayyaga Al-Qur’ani mai girma ta rika wulakantawa ta hanyar yin amfani da shi a wurin lalatan nasu, kamar yadda abokin dadiron nata ke shaidawa jami’an ‘Yan sanda haka.

Hakan ya kara bude wata sabon fai-faine, bayan da mai gyaran dakunan hotal din ya gani da idonsa, irin ta’asar da Hannah tayi na wulakanta Al-Qur’ani a cikin dakin data kama bayan ta kammala lalata da abokin tanbadewar nata, ya kuma cigaba da bayyanawa “Yan sanda cewa! Bayan sun gama lalata da juna har ta dauko naira 1,000 ta bashi a domin ya gyagije duk acewar abokin daduronnata.”

Bugu da kari, a domin tabbatar da hujjoj, fusatattun matasan da suka kona Hannah din, sai da suka tabbatar da ganewa idanunsu a cikin dakin data kama, ganin yadda tayi amfani da Al-Qur’ani yadda take SO na wurin biyan bukatarta a lokacin da suke lalata.”

Ganin hakan ba wuya fusatattun matasan suka tareta a hanyarta kana suka banka mata wuya nan take ta mutu.”

Wannan al’amarin ya farune a Alaba Rago a dai-dai shiyyan mazauna Arewa kamar yadda majiyarmu ke tabbatar mana da hakan.”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button