News

BIDIYO: Matashi Dan Jihar Borno Ya Hada Motoci Masu Amfani Da Hasken Rana

BIDIYO: Matashi Dan Jihar Borno Ya Hada Motoci Masu Amfani Da Hasken Rana

Wani Matashi Dan Jihar Borno Yayi Amfani Da Baiwar Sa Wajen Kirkirar Mota Mai Amfani Da Hasken Rana.

kamar Yadda Zaku Gani Cikin Bidiyon Nan,  YayIn da wasu matasan namu ba su da wani tunanin samun kudi sai ta hanyoyin tsafi, sata, yaudara, yahoo da sauran batattun hanyoyi.

Matashin Dai Yasha yabo tare da kiranye daga gwamnati data tallafi wannan matashi.

Domin ya cigaba da fadada basirar sa wajen samar da ire iren wadannan motoci da zasu taimaka wajen zirga zirgan mu na yau da kullum.

An dade anayiwa yankin arewa kallon cima zaune, wadanda basu da aiki sai cikin kudin man fetur din da aka hako a kudanci.

Tabbas matashin nan ya cancancj a shiga lamarin sa dan bunkasa tattalin arzikin kasa dama africa baki daya

Gadai bidiyon nan ku kalla

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button