News

BIDIYO: Mosoyin Fatima Yayi Tattaki Daga Zariya Zuwa Sokoto Domin Duba Lafiyarta.

BIDIYO: Mosoyin Fatima Yayi Tattaki Daga Zariya Zuwa Sokoto Domin Duba Lafiyarta.

Kamar Yadda Jaridar Vanguard Hausa ta wallafa A Shafinta Na Sada Zumunta Cewa.

labaran Ismail Basawa, Mai Sana’ar Kafinta Dan Asalin Garin Zariya, Wanda Yayi Alkawarin Auren Fatima, Wacce taga mu da Ibtla’i na Rasa Kafarta.

Tuni Ismail yayi Tattataki Daga Garin Zariya Zuwa Garin Sokoto A wanan Rana Domin Zuwa Duba Lafiyar Masoyiyar sa Fatima.

Da Kuma Tattaunawa Kan Maganar Auren Sa Da iyayen Fatima Wacce Ta Gamu Da Wannan iftila’i

Fatima, Tayi Farin Cikin Da Ziyarar da Ya Kawo Mata da Kuma Kaunar da ya nuna Mata Suma iyayen Fatima Sun nuna jin dadinsu bisa Kaunar ‘Yar su da Ya nuna da kuma Tausayawa Bisa ibtala’in da yafaru da ita.

A Karshe sunyi Masa Addu’ar In matar sa ce Allah ya tabbatar da Alkhairi Amin.

A nasa bangaren Ismail basawa, Ya Godewa Yan Jarida bisa kokarin isar da Sakon da Sukayi har takai ga Sun Hadu da Fatima Fuska da fuska.

Lallai Wannan Batu Ya Dauki Hankulan Mutane Da Dama Musamman Ma A Shafukan Sada Zumunta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button