Kannywood News

BIDIYO: Na Yiwa Jarumai Mata Wankin Pant Da Breziaer A Masana’antar Kannywood ~ Inji Mustapha Naburuska

Na Yiwa Jarumai Mata Wankin Pant Da Breziaer A Masana’antar Kannywood ~ Inji Mustapha Naburuska

Shahararran jarumin Kannywood Mustapha Naburuska, ya bayyana irin wahalhalun da yasha a farkon shigarshi Kannywood.

Kamar Yadda Zaku Gani A Bidiyon Nan Jarumin yace; A farkon shigarshi Kannywood sigari ake aikenshi ya siyo.

Daga bisani aka fara bashi rike jaka da wanki da guga na shahararrun matan Kannywood din yana wankewa tun daga kan Pant da Breziaer da sauran kayayyakin matan.

Jarumin ya bayyana hakanne a wani faifan bidiyo da ake tattaunawa dashi a shirin Dandalin Taurari.

Sannan Ya Cigaba Da Bayyana Cewa, Har Sai Da Wani Producer Yace Allah Ya Kiyaye Ya Saka Shi A Film Din Sa.

Tashar Arewa24 Ta Wallafa Wani Tsakure Daga Cikin Hirar Datai Da Jarumin A Shafinta Na Sada Zumuntar Facebook.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon A Kasa. Inda Mutane Suka Dinga Baiyana Ra’ayoyin Su Akai.

Yayinda Masu Addu’ar Nemawa Jarumin Shiriya Keyi, Haka Masu Zagi Ma Na Nasu, Inda Wadansu Kuma Suka Dinga Sheqewa Da Dariya.

Daga Daily News Hausa, Ga Bidiyon Nan Ku Kalla

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button