News

BIDIYO: Wata Mata Ta Haifi Wani Abu Mai Kama Da Doki A Zaria Kaduna State

Wata Mata A Zariyan Jahar Kaduna, Ta Shaidawa Jaridar Aminiya Yadda Ta Haifi Wani Abu Mai Kama Da Doki.

Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Bidiyon Dake Kasa, Matar Mai Suna Murja Tace Taje Awo A Kalla Sau Biyu Amma Likitoci Na Cewa Babu Komai.

Abindai Ya Faru Ne A Anguwar Tudunwada Yan Lemo Dake Garin Na Zariyan Jahar Kaduna.

Yanzu Haka Mutane Na Cin Cirindon Zuwa Gidan Murja, Domin Ganewa Idanuwan Su Abinda Ta Haifa.

Sai Dai Matar Ta Kara Da Cewa, Da Samun Wannan Ciki A Kalla Takai Shekaru Biyu.

Wanda Saida Aka Hada Da Malamai Da Addu’oi, Sannan Allah Yasa Ta Haifeshi.

 

Wanda Daga Haihuwar Ne Abin Ya Bata Tsoro Tare Da Mamakin Gaske, Saboda Wannan Sabon Abune Da Bata Taba Gani Ba.

Yanzu Haka Dai Murja Na Cikin Koshin Lafiya, Sai Dai An Rasa Wannan Abu Da Ta Haifa.

Gadai Bidiyon Tattaunawar Wannan Mata Da Wakin Jaridar Aminiya Ku Kalla

https://youtu.be/FANuOqAwuOY

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button