News

BIDIYO: Rarara Ya Roki Baba Buhari Yasa Baki Kan Batun Rushe Gidansa A Kano

BIDIYO: Rarara Ya Roki Baba Buhari Yasa Baki Kan Batun Rushe Gidansa A Kano

Har Yanzu Dai Ana Cigaba Da Cece Kuce Kan Batun Rushe Gidan Mawaki Dauda Kahutu Rarara Dakuna Gudun Hijirar Da Mawakin Yayi.

Kamar Yadda Rahotanni Suka Baiyana Cewa, Yanzu Haka Fitaccen Mawakin Na Gudun Hijira A Jahar Kaduna.

Sakamakon Yar Takun Sakar Dake Tsakanin Sa Da Gwamnan Jahar Kano Abdullahi Umar Ganduje Akan Kamfen Din Bola Ahmad Tunubu.

Lamarin Da Ya Samo Asalin Tun Daga Ranar Da Rarara Yace Shi Bazai Yiwa Dan Takarar Da Gwamna Ganduje Ya Tsayar Kamfen Ba, Tunda Gwamnan Yaqi Yarda Ya Baiwa Yan Kannywood Wasu Kujeru A Gwamnatin Jahar Kano.

Rarara Yace Ni Bazan Yi APC A Kano Ba, Amma Zanyi APC A Sama, Wato Bangaren Bola Ahmed Tunubu.

Shikuma Ganduje Yace Achan Dinma Bama Bukatar Ka, Kuma Zagane Cewar Shayi Ruwa Ne, Inda Nan Take Ganduje Yasa Aka Cire Sunan Rarara Daga Cikin Jerin Wadanda Zasuyima Tunubu Kamfen.

Wanda Hakan Tasaka Rarara Raira Wata Waka Inda Acikin Baitin Wakar Yake Cewa, Su Aikin Tunubu Ba Sai A Takarda Ba.

Ga Bidiyon Cikakken Rahoton.

https://youtu.be/xseWUNzlD-E

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button