![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2022/06/FB_IMG_1654787877776.jpg?resize=720%2C405&ssl=1)
BIDIYO: Rikici Ya Barke Tsakanin Inyamurai Da Yarabawa A Jahar LagosA Wajen Amsar Katin Zabe
Wani rikici ya barke tsakanin inyamurai da yarabawa a jahar lagos.
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2022/06/images-2022-06-09T161058.729.jpeg?resize=300%2C186&ssl=1)
Kamar yadda zaku kalli bidiyon rikicin tsakanin yarabawa da inyamurai a jahar lagos.
Tun biyo bayan kiran da tsohon gwamnan jahar Anambra kuma dan takarar shugabancin kasa a karkashin tutar jam’iyyar Labour Party Wato Peter Obi.
Na cewar duk wani inyamuri ya gaggauta zuwa ya amshi katin zaben sa wato PVC.
Hakan yasa yarabawa tarwatsa inyamurai a layin karban katin zaben domin kawowa shi peter obi tasgaro a kakar zabe mai zuwa.
Kasancewa nasu ya samu a APC wato Bola Ahmad Tinubu.
Gadai Bidiyon Nan Ku Kalla.
https://youtu.be/NDiFxtZhhfM