News

BIDIYO: Ronaldo Cikin Shigar Larabawa: Masha Allah Sannu-Sannu Ba Ta Hana Zuwa…

Ronaldo Cikin Shigar Larabawa: Masha Allah Sannu-Sannu Ba Ta Hana Zuwa…

Wasu Kayatattun Hotuna Da Suka Dauki Hankulan Al’ummar Musulmi A Shafukan Sada Zumunta.

Acikin Hotunan An Hango dan wasan kwallon kafa wato ronaldo cikin shigar larabawa.

Dan wasan wanda aka dade ana wa fatan amsar kalmar shahada tare da rungumar addinin musulimci.

Anata ganin dan wasan yanata jingina da addinin tare da shiga irin ta labarawa.

Wanda hakan yake nuni da cewa, yana dan fahimtar wasu abubuwa game da addinin sannan bashi da kyama ga addinin sabanin takwarorin sa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button