Religion

BIDIYO: Kungiyar Izala Ba Kungiyar Siyasa Bace Inji Shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau.

BIDIYO: Kungiyar Izala Ba Kungiyar Siyasa Bace Inji Shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau.

Kungiyar Izala Ba Kungiyar Izala Bace, Inji Sheikh Abdullahi Bala Lau.

Cikin Wani Bidiyo Da Shugaban Kungiyar Izalatul Bidi’a Sheikh Abdullahi Balalau Ya Wallafa A Shafinsa Na Facebook.

Babban Shehin Malamin Ya Bayyana Cewa, Kungiyar Izala Ba Kungiyar Siyasa Bace.

Kalaman Malamin Na Zuwa Ne Kwanaki Kadan Bayan Da Sheikh Yahya Jingir.

Ya Bukaci Al’ummar Nigeria Da Su Kadawa Bola Ahmad Tunubu Kuri’ar Su A Kakar Zabe Mai Zuwa.

Kamar Yadda Zaku Kalla A Wannan Bidiyon Dake Kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button