News

BIDIYO: Sojojin Nijeriya Sunyi Nasarar Tarwatsa Sansanonin ‘Yan Bindiga Dake Kaduna Tare Da Kama Masu Garkuwa Da Mutane 

BIDIYO: Sojojin Nijeriya Sunyi Nasarar Tarwatsa Sansanonin ‘Yan Bindiga Dake Kaduna Tare Da Kama Masu Garkuwa Da Mutane

Yanzu Yanzu Jami’an Tsaron Sojojin Nigeria Sunyi Nasarar Kama Masu Garkuwa Da Mutane A Kaduna

Sojojin Nijeriya Sunyi Nasarar tarwatsa Sansanonin ‘Yan Bindiga Dake Yankin Apewohe, A Karamar Hukumar Chikun Da Daban Lawal Kwalba, Rafin Gwaska.

Duke Karamar Hukumar Igabi A Jihar Kaduna Inda Aka Kashe Da Yawa Daga Cikinsu Tare Da Ceto Wasu Mutane Goma Sha Biyar Da Akayi Garkuwa Dasu.

Wannan lamari dai ya faru daga mutanan yayin dawowar su, daga hanyar abuja zuwa Kaduna yayin da ‘yan bindigar suka kama mutanan a hanyar su ta zuwa jihar kaduna.

Daga cikin mutanan da ‘yan kungiyar bindigar suka kama akwai wasu matasa ‘yan kasuwa da kuma matafiya masu dawowa daga daurin aure daga abuja zuwa jihar kaduna dake nigeria.

Saidai yanzu haka jami’an tsaron jihar kaduna karkashin gwamnatin malam nasiru El’rufa’i ta bada umarnin cewa akaiwa al’ummar da akayi garkuwa dasu dauki nan bada jimawa ba, domin kubutar da rayuwar su.

Domin samun labaran duniya kowace rana da kowani lokaci kuci gaba da kasancewa da shafin gidan labaran duniya kowace rana tsawon sa’o’i 24 mungode masoyan mu.

Ga Karin Bayani Dangane Da Batun

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button