News

BIDIYO: Masha Allah Yar Jaruma Momee Gombe Ta Girma Ku Kalli Bidiyon Yar Momee Gombe Inda Tai Aktin Kamar Maman Ta

BIDIYO: Masha Allah Yar Jaruma Momee Gombe Ta Girma Ku Kalli Bidiyon Yar Momee Gombe Inda Tai Aktin Kamar Maman Ta

Wani Bidiyo Da Ya Karade Shafikan Sada Zumunta, Wanda A Cikin Bidiyon Akaga Wata Yarinya Dake Ayyana Akan A Matsayin Yar Jaruma Momee Gombe.

Shidai Wannan Bidiyon Mai Tsawon Minto Daya Da Sakwan Hamsin Da Takwas Yaja Hankalin Ma’abota Shafukan Sada Zumunta.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon A Kasan, Yarinyar Mai Kama Da Jaruma Momee Gombe Tace Momee Gombe Mahaifiyar Ta Ce.

Lamarin Da Yasa Mutane Da Dama Suka Dinga Baiyana Ra’ayin Su Akan Wannan Batu, Kasancewar Momee Gombe Tana Kano Tana Hutawa Ya Za’ai Tabar Yarta Cikin Wannan Hali A Gombe.

Sai Dai A Gefe Guda Kuma Wasu Na Karya Batun Tare Da Cewa, Nema Kawai Ake A Batawa Jarumar Suna A Idon Duniya.

Momee Gombe Dai Ta Taba Aure Kafin Tsunduma Cikin Masana’anatar Shirya Fina Finan Kannywood.

Wanda Daga Bisani Allah Ya Kawo Karshen Zaman Gidan Auren, Fitowarta Keda Wuya Ta Shiga Harkar Fim.

Daga Nan Ne Ta Samu Daukaka Da Nasibi Acikin Sana’ar Fim, Wanda Yanzu Haka Tana Cikin Jerin Manyan Jarumai Mata A Kannywood Din

Ga Bidiyon Ku Kalla.

https://youtu.be/lOH0iTbDPyM

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button