Religion

Tirkashi Bidiyon Ganin Wata Kirista Rike Da Hoton Sheikh Zakzaky Acikin Yan Shi’a Ya Janyo Cece-Kuce

Tirkashi Bidiyon Ganin Wata Kirista Rike Da Hoton Sheikh Zakzaky Acikin Yan Shi’a Ya Janyo Cece-Kuce

Wata Kirista Kenan Rike Da Hoton Sheikh Zakzaky Cikin Sahun Mabiya Shi’a Masu Mazahara A Abuja.

Ganin yaduwar wannan hotunan na wannan matashiya ma’abociyar Addinin Kirista kamar yadda jaridar rariya suka bayyana, ya janyo cece kuce.

Inda Jama’a da dama suka fara tofa albarkacin bakinsu ciki kuwa harda mabiya Shi’a din. Kadai kadan daga cikin abubuwanbda Jama’a ke Fadi:

Haruna Rashid Zakari yace: Allah ya rufa mana asiri Duniya da lahira Allah yasa a Ƙarshen Mu Babu Wahala, Ya Tsaremu da Shiga Kabari da Haram… amen Albarkacin annabi muhammadu SAW ❤️🤲.

Sakinatu Abdulkadir tace: To me na nuna yar mutane bayan dama duk tafiyarsu dayane.

Yunusa Haruna yace: Kamu manta da yiwa Annabi Muhammed (SAW) salati, tsira da amincin Allah su tabbata ga fiyayyen halitta annabin rahama mai cetonmu ranar gobe kiyama (SAW).

Hussaini Umar yace: Amma ta burgeni saboda kishin Yan uwanta da sukekan manufa daya.

Kabiru Mukhtar Yakubu yace: Kay musulmi musulmine pha batanchi ga musulmi dan uwanmu ahalin da mukechiki akasannan banamu bane allah ya kara mana shiriya ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button