Kannywood News

Ikon Allah: Ku Kalli Bidiyon Wani Matashi Dan Kasar Nijar Mai Kama Da Hamisu Breaker.

Ikon Allah: Ku Kalli Bidiyon Wani Matashi Dan Kasar Nijar Mai Kama Da Hamisu Breaker.

Wani Bidiyo Da Ya Karade Shafukan Sada Zumunta, Na Wani Matashi Mai Kamanni Da Fitaccen Mawaki Hamisu Breaker.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon A Kasa, Matashin Wanda Dan Asalin Kasar Jamhuriyar Nijar Ne.

Ya Kara Da Cewa, Shi Tunda Yake A Rayuwarsa Ma Bai Taba Ganin Hamisu Breaker Ba.

Inda Yace Amma A Yanzu Babban Burinsa Shine Su Hadu Domin Sada Zuminci Tsakanin Su.

Mutane Da Dama Sun Yaba Tare Da Ganin Wannan Baiyananniyar Kama Wadda Kai Kace Hassan Da Hussaini Ne.

Kushiga Nan Dan Yin Kallon Bidiyon

https://youtu.be/iyZk0W6jsEE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button