News

BIDIYO: Wasu Bayin Allah Ke Nan Da Aka Yi Kidnapping A Hanyar Kaduna-Abuja, Suka Kuɓuta Daga Hannun ƴantaaddan

Wasu Bayin Allah Sun Shaqi Iskar Yanci Bayan Da Suka Kubuta Daga Hannun Yan Ta’adda Masu Garkuwa Da Mutane.

Kamar Yadda Zakuji A Cikin Bidiyon Dake Kasa, Sudai Wadannan Mutane Sun Shafe A Kalla Watanni Biyar Kafin Su Kubuta.

Wannan Lamari Dai Na Masu Garkuwa Da Mutane Domin Neman Kudin Fansa, Lamari Ne Da Ya Dade Yana Ciwa Mutane Tuwo A Kwarya.

Wanda Akalla Kusan Kowanne Sati Sai Kaji Labarin Afkuwar Hakan.

Yayim Da Gwamnati Taita Shelanta Cewa, Tana Samun Nasara Wajen Yaqi Dasu.

Mundai Samu Wannan Labarin Daga Shafin Sada Suleiman Wanda Ya Wallafa A Shafin Sa Na Facebook Kamar Haka.

Wasu bayin Allah ke nan da aka yi kidnapping a hanyar Kaduna-Abuja, suka kuɓuta daga hannun ƴantaaddan bayan sun shafe tsawon wata biyar a hannunsu.😥
Allah raba bawa da wahala.

Ga Bidiyon Nan Ku Kalla.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button