News

BIDIYO: Yadda Aka Musulumtar Da Matashin Da Ya Zo Kano Amsar Addinin Musulunci A Dalilin Kallon Fim Din Izzar So Da Yake Yi

BIDIYO: Yadda Aka Musulumtar Da Matashin Da Ya Zo Kano Amsar Addinin Musulunci A Dalilin Kallon Fim Din Izzar So Da Yake Yi

DAGA Ibrahim Da’u Mutuwa Dole

Wani bawan Allah ya musulunta saboda kallon fim ɗin Izzar So da yake yi dakuma yadda fim kullum yake kwadaita mai musulimci.

Mutumin ya yi tattaki ne tun daga karamar hukumar Idom dake jihar Cross River zuwa jahar kano dan haduwa da mashiryin shirin wato lawan Ahmad.

Yanzu haka dai ya karbi Musulunci, inda ya sauya sunansa daga John zuwa Umar.

Kamar yadda zaku gani cikim bidiyon dake kasa, wannan lamari ya dauki hankulan al’umma sosai musamman ma a shafukan sada zumunta.

Inda mutane suka shiga tofa ra’ayin su akai, yayin da dayawa daga ciki ke yi masa fatan Alkhairi.

Bidiyon musulmtar tasa ya birge Al’umma ganin yadda akaga Ana Bashi Kalmar Shada Kuma Ya Shaida.

Gadai Bidiyon Nan Ku Kalla.

https://youtu.be/mrTut26PPho

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button