Kannywood NewsNews

Wata Kotun Shari’ar Musulimci Dake Zamanta A Hotoro Masallaci Tasa A Kamo Mata Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik

Wata Kotun Shari’ar Musulimci Dake Zamanta A Hotoro Masallaci Tasa A Kamo Mata Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik

Wata Kotu a nan Kano ta Umarci ɗan Sandan Kotu daya kamo Mata jarumin wasan kwaikwayon nan Sadik Sani Sadik.

Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Bidiyon Dake Kasa, Freedome Radio Ta Rawaito Cewa. Ita Dai Wannan Kotu Ta Umarci Dan Sandan Kotun Da Ya Kamo Mata Jarumin Shirin Fim Din Hausa Wato Sadik Sani Sadik.

Karkashin Mai Shari’a Sagir Adamu Wannan Kotu Ta Bayar Da Umarnin. Bisa Samunsa Da Bijerewa Umarnin Kotun.

Tun Dai Da Fari Wani Mai Shirya Fina Finai Ne, Mai Suna Aliyu Adamu Hamas Ne Ya Kai Karar Jarumin Gaban Kuliya, Sakamakon Bashi Kafin Alkalamin Kudin Aikin Shirin Wani Fim, Kuma Bai Yi Aikin Ba Ana Zargin Ya Hanashi Kudin Samakon Hakane Shikuma Aliyu Ya Garya Kotu Inda Ya Nemi Kotu Ta Kwatar Mai Hakkin Sa.

Sai Kuto Ta Aikewa Jarumin Da Sammaci Aamma Akai Rashin Sa’a Ba’a Same Shi Ba. Inda Aka Leqe Takardar Sammaci A Kofar Gidansa Amma Baizo Kotun Ba.

Gadai Bidiyon Nan Ku Kalli Karin Bayani,

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button