Kannywood News

Fitaccen Jarumin Kannywood Ali Nuhu Ya Bada Kyautar Naira Dubu 500 Dan Tallafawa HanifasWallet

Fitaccen Jarumin Kannywood Ali Nuhu Ya Bada Kyautar Naira Dubu 500 Dan Tallafawa HanifasWallet

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu Yanzu, Na Cewa Fitaccen Jarumin Kannywood Ali Nuhu.

Ya Bada Kyautar Naira Dubu 500 Dan Tallafawa Shirin HanifasWallet

Mutane Da Dama Ne Suka Saka Hannu Dan Tallafawa Kananan Yara Da Kudin Makaranta Wanda Akaiwa Lakabi Da Hanifaswallet.

Daga Ciki Kowa Harda

Hon. Jamil Sadauki (Chairman, Sadauki Foundation) Inda Shima ya bada gudumawan (N500,000) rabin Miliyan wa #HanifasWallet a GivFree Africa.

i.G Wala Ya Wallafa Cewa Jarumin Film Ali Nuhu Mohammed ya shigo tafiyar #HanifasWallet don tallafawa Yara da sch. fees, kuma ya bada gudumawa na (N500k).

Anan Muke Addu’ar Ubangiji Allah Ya Jikan Haneefa Ya Kuma Sakawa Da Masu Tallafawa Da Dukiyar Su Da Alkhairi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button