News

BIDIYO: Yadda Bello Turji Da Yaranai suka kona gawarwakin mutanen Da Sukaiwa Kisan Gilla a Kebbi

Yadda Bello Turji Da Yaranai suka kona gawarwakin mutanen Da Sukaiwa Kisan Gilla a Kebbi

A Najeriya ‘yan ta’adda a jihar Zamfara sun kai hari a kauyen Dan-Kade da ke a tsakanin Karamar Hukumar Ribah ta jihar Kebbi.

Da kuma Bukkuyum ta jihar Kebbi, inda shaidu suka tabbatar da cewa.

An kashe mutane da dama, ciki kuwa har da soji da ‘yan sanda da ke aikin sintiri a yankin.

‘Yan ta’addan sun kuma kona gawarwakin mutanen da suka yi wa kisan gilla.

Kamar Yadda Zakuji Acikin Bidiyon Da Muka Sanya A Kasa.

Matsalar Tsaro Dakuma Garkuwa Da Mutane Dai Na Dada Karfafa A Yankin Arewa.

Lamarin Da Ke Qara Zafafa Kamar Wutar Daji A Yankin Na Arewa.

Gadai Bidiyon Ku Saurara Lafiya Har Karshen Sa.

https://youtu.be/HnnI5_nQ62M

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button