Kannywood News

BIDIYO: Yadda Jaruma Ummi Rahab Ke Bude Baki (Shan Ruwa)

Yadda Ummi Rahab Ke Bude Baki (Shan Ruwa)

Kalli Yadda Jaruma Ummi Rahab Ke Bude Baki (Shan Ruwa) An Hango Jarumar Acikin Bidiyon Ne Tana Cikin Abincin Bude Baki.

Yayinda Ta Tara Abinci Kala Kala A Gabanta Inda Ake Ganin Da Wuya Ta Iya Cinye Abincin Nan.

Jaruma Ummi Rahab Na Daya Daga Cikin Jaruman Da Tauraruwar Su Take Haskawa A Masana’antar Kannywood.

Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Bidiyon Inda Jarumar Ke Cin Abincin Alfarma Cikin Yanayi Na Annashuwa.

Tare Da Yiwa Al’ummar Musulmai Fatan Alkhairi Dafatan Kowa Yasha Ruwa Lafiya A Cewar Jarumar.

Ga Bidiyon Nan Ku Kalla

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button