BIDIYO: Tafsirin ‘Yar Marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam Wato Malama Zainab Ja’afar.

‘Yar gidan Sheikh Jaafar Mahmud Adam Wato Zainab Mahmud Adam ta fara gabatar da tafsirin Alkur’ani.

Malama Zainab Ta Fara Gabatar Da Tafsirin Nata Ne A Massalacin Usman bn Affan da ke Kofar Gadon Kaya a Kano.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Nan, Malamar tafara ne da bude tafsirin da yiwa mata nasihohi.

Dakuma jan hankali kamar yadda mahaifin nata yakeyi, kuma wannan tafsiri na malama zainab ya dauki hankali.

Tare da yi mata fatan alkhairi da adduoin samun nasara cikin wannan abin alkhairi.

Ga bidiyon nan ku kalla

Click Here To Drop Your Comment