Uncategorized

BIDIYO: Yadda Likitan Bogi Ke Bin Marasa Lafiya Daki Daki Yana Dafarar Su Yana Amsar Kudi Da Zummar Za’a Kara Musu Ruwa Ko Jini

BIDIYO: Yadda Likitan Bogi Ke Bin Marasa Lafiya Daki Daki Yana Dafarar Su Yana Amsar Kudi Da Zummar Za’a Kara Musu Ruwa Ko Jini

lNNA LILAHI WA INNA ILAIHIR RAJU’UN

Wani rahoto da muke samu yanzu yanzu na cewa, Allah ya tonawa wani likitan bogi Asiri.

Shidai wannan likitan bogi, ya kware ne wajen damfarar marasa lafiya da zummar zai kara musu ruwa ko jini.

Kamar yadda bin sulaiman maitama ya wallafa a shafinsa na sada zumuntar Facebook cewa.

A Yaune Dubon Wani Matashi Mara Imani ta Cika A Asibitin Nasarawa. Wannan Matashin Da Ku ke Kallo Ya Shahara Wajan Damfarar Marasa Lafiya.

A Inda Yake Binsu Daki,Daki Azaman Shi Likita ne Yake Amfani Da Kayan Likitoci Yake Karfar Kudade Awajansu Da Zummar Zaije Ya Kawu Musu Jine Ko Kuma Karin Ruwa Domin Ya Kara Musu. Wasu Ya Karbi #5000, #6000

Muna Addu’ar Allah Ubangiji Ya Cigaba Da tona Musu Asiri.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button